Mukanyi amfani da gajerar jumla ta I LIKE wajen nuni ga abin da mutum yake so, ko yake sha'awar yi a yanayi na yanzu ko yanayin da zai zo nan gaba.
Ga misalan yadda ake amfani da ita:
1. I like to eat (Ina son cin abinci)
2. I like to rest now (Ina son hutawa yanzu)
3. I like to to wear blue dress (Ina son sa shudin kaya)
4. I like to go with you (Ina son tafiya tare da kai/ke)
5. I like to cook everyday (Inason yin girki kullum)
6. He likes to wear glasses (Yana son sa gilashi)
7. She likes to be with me (Tana son zama tare dani)
8. We like (badamasi mai.record) Online class (Muna son ajin (badamasi mai.record) na yanar gizo)
9. They like banana (Suna son ayaba)
10. Aisha like him (Aisha tana son sa)
No comments:
Post a Comment