Friday, July 5, 2019

Shahararren Mawakin Manzon Allah Isaka  Wanda Akafi Sani Da Saghan Bege
Ya Saki Sabuwar Kasida Mai Suna : (Allah Zi Wahidin) 
Kuyi Download Domin Saurare.

                                                         Dowload Link

Telling Your Likes - Fadin Abinda Kake So

Mukanyi amfani da gajerar jumla ta I LIKE wajen nuni ga abin da mutum yake so, ko yake sha'awar yi a yanayi na yanzu ko yanayin da zai zo nan gaba.
      Ga misalan yadda ake amfani da ita:
1. I like to eat (Ina son cin abinci)
2. I like to rest now (Ina son hutawa yanzu)
3. I like to to wear blue dress (Ina son sa shudin kaya)
4. I like to go with you (Ina son tafiya tare da kai/ke)
5. I like to cook everyday (Inason yin girki kullum)
6. He likes to wear glasses (Yana son sa gilashi)
7. She likes to be with me (Tana son zama tare dani)
8. We like (badamasi mai.record) Online class (Muna son ajin  (badamasi mai.record)  na yanar gizo)
9. They like banana (Suna son ayaba)
10. Aisha like him (Aisha tana son sa)

Thursday, July 4, 2019

Mukanyi amfani da gajeriyar jumla ta I LIKE wajen nuni ga abin da mutum yake so, ko yake sha'awar yi a yanayi na yanzu ko yanayin da zai zo nan gaba.
      Ga misalan yacce ake amfani da ita:
1. I like to eat (Ina son cin abinci)
2. I like to rest now (Ina son hutawa yanzu)
3. I like to to wear blue dress (Ina son sa shudin kaya)
4. I like to go with you (Ina son tafiya tare da kai/ke)
5. I like to cook everyday (Inason yin girki kullum)
6. He likes to wear glasses (Yana son sa gilashi)
7. She likes to be with me (Tana son zama tare dani)
8. We like Talamiz Online class (Muna son ajin Talamiz na yanar gizo)
9. They like banana (Suna son ayaba)
10. Aisha like him (Aisha tana sha'awar sa)